IQNA - A baya-bayan nan ne wata cibiya ta addinin musulunci a wani birnin kasar Italiya ta samu wani kunshin da ba a san ko ina ba wanda ya kunshi kona shafukan kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490688 Ranar Watsawa : 2024/02/22
Shugaban kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, karfin gwagwaryar Falastinawa ya wuce tunanin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485932 Ranar Watsawa : 2021/05/20